SOFTWARE

 SOFTWARE: Coding, Scripting and Programming, are they the same or not ?


Dayawa mutane najin ana fadin CODING, SCRIPTING da kuma PROGRAMMING batareda sanin hakikanin me suke nufi ba, cikin wannan post zanyi bayanin akan me suke nufi sannan shin suna daukar ma'ana daya ne ko daban?


CODING na nufin translating na wani yare zuwa wani yare, kamar misali Larabci zuwa Turanci, Hausa zuwa Larabci, shi ake kira da CODING, so duk lokacin da kayi building na application ko website, ana iya cewa kayi CODING na Application ko Website saboda kayi translating wani yare na computer zuwa wani yare.


SCRIPTING shikuma ana amfani dashine domin ayi creating single or limited range of tasks,  usually ana amfani da SCRIPT ne domin ayi automation na wani task a computer, musamman automation, kamar misalin akyi creating SCRIPT wanda after every 30 minutes computer dinka tayi restarting na kanta, ko ta maka backup na wani abu, akwai programming languages da dama wadanda ake amfani dasu domin scripting ko ana kiransu wani lokaci da scripting languages, kamar JavaScript, Python, PHP, akwai windows environment irinsu Visual Basic Script, Powershell da sauransu.


PROGRAMMING kuma yana nufin set of instructions da aka bawa computer domin tayi executing nasu, browsers, text editors, irinsu Music players duka are all written in Programming Language, this is why HTML is not a Programming language rather Markup Language, saboda babu wani set of instructions dayake ba computer domin tayi executing nashi.


All these CODING, SCRIPTING, PROGRAMMING are circumambulating within the same word called SOFTWARE, duka ana iya amfani da kalmar software a ko wane daga cikinsu. Kuma sometime idan kaji ance SOFTWARE to ana nufin daya daga cikinsu.


This is why if you know any programming language and you know how to use it and give computer instructions with it, you are a SOFTWARE DEVELOPER.


If you know how to build a website, how to build a script, You are a SOFTWARE DEVELOPER.


And any SOFTWARE has copyright protection under Intellectual Property Law due to originality of the work from the Author.


I don't know if this help.


Stay blessed.


09066792639

Yasir Mohammed Nasir

Comments

Popular posts from this blog

Menene CAC Certificate?

Daga Bello Ado Hussaini