SOFTWARE
SOFTWARE: Coding, Scripting and Programming, are they the same or not ? Dayawa mutane najin ana fadin CODING, SCRIPTING da kuma PROGRAMMING batareda sanin hakikanin me suke nufi ba, cikin wannan post zanyi bayanin akan me suke nufi sannan shin suna daukar ma'ana daya ne ko daban? CODING na nufin translating na wani yare zuwa wani yare, kamar misali Larabci zuwa Turanci, Hausa zuwa Larabci, shi ake kira da CODING, so duk lokacin da kayi building na application ko website, ana iya cewa kayi CODING na Application ko Website saboda kayi translating wani yare na computer zuwa wani yare. SCRIPTING shikuma ana amfani dashine domin ayi creating single or limited range of tasks, usually ana amfani da SCRIPT ne domin ayi automation na wani task a computer, musamman automation, kamar misalin akyi creating SCRIPT wanda after every 30 minutes computer dinka tayi restarting na kanta, ko ta maka backup na wani abu, akwai programming languages da dama wadanda ake amfani dasu domin scripting...